Home Labarai Matashi ya kashe kansa a Legas

Matashi ya kashe kansa a Legas

156
0

Wani matashi mai kimanin shekaru 32 mai suna Aboh Ogbeche ya kashe kansa da kansa a gidansu da ke Surulere, Legas.

Rahoton jaridar Punch ya rawaito cewa Aboh ya sha sinadarin wanki na “bleach”, duk da dai cewa wasu majiyoyi sun ce ba wai ya sha bane don ya kashe kansa ba.

Bayanai sun ce matashin ya zuba sinadarin ne a cikin kofi, ya zauna a gaban mahaifiyarsa ya fara kwankwada.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply