Home Addini Mazauna Saudiyya ne kadai za su gudanar da hajjin bana-Saudiyya

Mazauna Saudiyya ne kadai za su gudanar da hajjin bana-Saudiyya

141
0

Mahukuntan Saudiyya sun ce mazauna kasar ne kadai za a bari su yi aikin Hajjin bana.

Sai dai Saudiyya ta ce an ba ‘yan kasashe daban-daban da ke zaune a cikin kasar damar su ma su gudanar da aikin hajjin.

Cikin wata sanarwa da ma’aikatar aikin Hajji kasar ta fitar ta ce an dauki matakin ne bisa la’akari da yadda cutar korona ta yadu zuwa kasahe sama da 180.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply