Home Labarai Me ake ciki game da shari’ar Sanata Abbo?

Me ake ciki game da shari’ar Sanata Abbo?

143
0

Masu kare hakkin mata, na ta cewa ba su ji dadin yadda kotu ta yi watsi da karar sanata Abbo da ‘yan sanda suka kai suna tuhumarsa da cin zarafin wata mata a wajen sayayya ba.

Kotun ta ce ta yi watsi da karar ce saboda ‘yan sanda sun kasa gabatar da kwararan shaidu a kan zargin da suke masa.

Kotu ta ce ko hakurin da aka ga sanata Abbo ya ba matar ta gidajen talabijin, ba yana nufin ya aikata laifin ba ne.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply