Home Coronavirus Ministar matan Nijeriya ta kamu da corona

Ministar matan Nijeriya ta kamu da corona

164
0

Ministar harkokin Mata ta Nijeriya, Mrs Pauline Tallen, ta kamu da cutar corona.

An tabbatar da Pauline ta harbu da cutar ne bayan yi mata gwaje-gwaje tare da iyalinta, kamar yadda jaridar PREMIUM TIMES ta rawaito.

DCL Hausa ta ba da labarin cewa Mrs Pauline ta killace kan ta, amma rahotan ya bayyana cewa sauran iyalanta da aka yi wa gwajin babu wanda ya kamu da cutar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply