Home Labarai Mun gayyaci Rahama Sadau domin ba ta kariya – ‘Yansanda

Mun gayyaci Rahama Sadau domin ba ta kariya – ‘Yansanda

283
0

Wata majiya daga ‘yansandan Nijeriya ta shaida cewa ba wai ta gayyaci jaruma Rahama Sadau da zummar kulle ta ba, ta yi ne domin ba ta kariya don gudun kada wani abu ya faru da ita.

Majiyar ta tabbatar wa Daily Trust cewa babban sufeton ‘yansanda na kasa Muhammad Adamu ne ya aike wa kwamishinan ‘yansanda na Kaduna da wasika da ya ke umurtar sa da ya binciki zargin batanci ga addinin musulunci da hotunan Rahama suka jawo a kafafen zamani.

Yace an ‘yansanda sun gano inda Sadau ta koma da zama a Abuja, don gudun kada wani abu ya faru da ita.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply