Home Labarai Mun kashe ‘yan ta’adda 869 cikin watanni 3 – Sojoji

Mun kashe ‘yan ta’adda 869 cikin watanni 3 – Sojoji

145
0

Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta yi nasarar ‘yan ta’adda 869 a cikin kwanaki 90 da suka gabata.

Kodinetan watsa labarai na rundunar sojin Manjo Janar John Enenche ne ya sanar da hakan a Abuja.

Rundunar sojin ta ce ta kuma yi nasarar ceto mutanen da aka yi garkuwa da su 32, sannan ta yi nasarar kama wadanda ake zargi 1,708 tare da kwace makamai dabab-daban.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply