Home Labarai Mun kwace Edo saura Lagos – PDP

Mun kwace Edo saura Lagos – PDP

115
0

Babbar jam’iyyar adawa a Nijeriya PDP ta ce tana da yakinin za ta kwace jihar Legas ma, bayan Edo da ta samu nasara a zabuka masu zuwa.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda daga mai magana da yawunta a jihar Legas Taofik Gani.

A cikin takardar mai taken “nasarar zaben Edo” Taofik ya ce wannan nasara ta kara musu kwarin guiwa na shirya wa baban zaben 2023.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply