KANO JALLA BABBAR HAUSA
Ga su dai dukkansu kowa na murna. Amma idan har kotun kolin Nijeriya ta yanke hukunci a kan zaben gwamnan jihar Kano zuwa anjima (kamar yadda ake jira) to murna za ta komawa daya daga cikinsu.
Shin mene ne fatanku a hukuncin karshe da ake fatan samu daga kotun kolin Nijeriya a yau Litinin?
