Home Addini Musulunci ya haramta yi wa mata kaciya – Malamai

Musulunci ya haramta yi wa mata kaciya – Malamai

218
0

Dr Abubakar Ibrahim babban limamin masallacin Al-Abrar, da ke birnin Ilorin na jihar Kwara ya ja kunnen mutane da su guji yi wa ‘ya’yansu mata kaciya.

Babban limamin yace yin hakan na jaza matsaloli ga lafiyar jikinsu, kuma musulunci ma ya haramta hakan.

Malamin addinin yace yin hakan bai da wata fa’ida, kuma yana jaza matsaloli daban-daban musamman wajen haihuwa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply