Home Coronavirus Mutane 18,203 sun warke daga corona a Nijeriya

Mutane 18,203 sun warke daga corona a Nijeriya

136
0

Hukumar dakile yaduwar cutuka ta Nijeriya NDDC, ta ce a ranar Litinin, an sallami mutane 829 da suka kamu da cutar corona a Nijeriya bayan da aka tabbatar sun warke sarai.

Hukumar, a shafinta na twitter, ta ce ba a taba samun yawan wadanda suka warke a rana daya ba, irin wannan tun da cutar ta bulla a watan Fabrairu.

Ya zuwa yanzu dai, Nijeriya nada jimillar mutane 18,203 da suka warke daga corona.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply