Home Labarai Karin mutane 2 sun kubuta daga ‘yan bindiga a Katsina

Karin mutane 2 sun kubuta daga ‘yan bindiga a Katsina

147
0

Wasu mutane guda biyu sun samu kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a yankin karamar hukumar Batsari, jihar Katsina.

Mutanen masu matsakaitan shekaru, sun samu kubuta ne bayan da jami’an tsaro suka yi luguden wuta a dajin Batsari.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply