Home Kasashen Ketare Mutane 9 sun mutu bayan da suka sha giyar burkutu a kasar...

Mutane 9 sun mutu bayan da suka sha giyar burkutu a kasar Philippines

98
0

Abdullahi Garba Jani

Mutane 9 sun mutu, karin wasu 100 sun galabaita bayan da suka sha giyar burkutu a kasar Philippines.

‘Yansanda sun ba da rahoton cewa an kuma garzaya da mutane 122 a asibiti inda suke fama da ciwon ciki da amai a ya yin da wasu ke ta zubewa juwa na dibarsu.

Ana hada giyar burkutun da ‘yan kasar Philippines ke yi wa lakabi da Lambanog a gida ne ta ruwan kwakwa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply