Home Kasashen Ketare Mutane na yawan daukar cutuka daga dabbobi – WHO

Mutane na yawan daukar cutuka daga dabbobi – WHO

197
0

Majalisar dinkin Duniya ta yi gargadin cewa cututtukan da ke yaduwa daga dabbobi zuwa mutane na ci gaba da karuwa
Majalisar ta ce hakan zai ci gaba da faruwa matukar ba a dauki matakin kare dabbobi dama gandun daji domin takaita faruwar hakan.

Wani rahoton da hukumar kula da bincike da ta fitar ya bayyana cewa kusan duk shekara ana yawan samun karuwar cututtukan da mutane ke dauka daga jikin dabbobi.

Rahoton ya kara da cewa kimanin mutane milyan 2 ke rasa ran su a duk shekara sanadiyar kwasar cuta daga dabbobi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply