Home Labarai Mutumin da ya saci motoci 18 cikin watanni 3

Mutumin da ya saci motoci 18 cikin watanni 3

212
0

Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta sanar cewa ta yi nasarar kama wani mutum mai suna Abdullahi Mohammed da ake zargi da satar motoci 18 cikin kwanaki 90.

A shafinta na Facebook, rundunar ‘yansandan tace ana zargin mutumin ya saci wadannan motocin ne a Jos da Bauchi.

Ta ce mutumin da aka fi sani da “Gwamnati” ya shahara wajen satar mota da karfin bindiga a wuraren da ya ke gudanar da satar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply