Home Labarai Mutumin da ya warke daga HIV ya mutu ta dalilin “cancer”

Mutumin da ya warke daga HIV ya mutu ta dalilin “cancer”

116
0

Mutum na farko da ya warke daga cutar HIV Timothy Ray Brown ya mutu ta dalilin cutar “cancer”.

Daraktan watsa labarai na cibiyar yaki da cutar HIV Bijan Farnoudi ne ya sanar da hakan a cikin wata takarda.

Takardar ta ce Mr Brown dan asalin birnin Berlin na Jamus, ya mutu ne a ranar Talata bayan fama da cutar ” cancer”.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply