Hoto: SHUGABA BUHARI YA FITAR DA SABON HOTAN LIKAWA A BANGO
Bashir Ahmad mataimaki na musamman akan soshal midiya ga Shugaban Najeriya ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa daga yanzu wannan hotan ne doka ta amince a rinka likawa a matsayin hotan shugaba Buhari a maaikatun gwamnati da kamfanoni da hukumomi.
Shin ya kuke kallon wannan sabon hotan?
