Shahararren mawakin kasar Hausa Aminu Ladan Abubakar da aka fi sani da (Alan_Waka) ya ce shi ma’abocin sha’awar kallon kwallon kafa ne, ya kuma ce kungiyar Man United ita ce gwanarsa.

Alan_waka ya bayyana haka ne a cikin wata hira da BBC Hausa suka yi da shi cikin shirinsu mai taken daga bakin mai ita.
“Tabbas ni magoyin bayan kungiyar Man United ne Wato Red Devils” inji Ala
