Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Nijeriya na asarar Triliyon 2 da rabi cikin kasafin kudi duk shekara

Nijeriya na asarar Triliyon 2 da rabi cikin kasafin kudi duk shekara

134
0

Kungiyar masu binciken kudade da bin diddigin kwa-kwaf, ta bayyana cewa Nijeriya na asarar kudaden da suka kai kimanin naira tiriliyon biyu da rabi cikin kasafin kudi a duk shekara.

Shugaban kungiyar Malam Ilyasu Gashin Baki ne ya bayyana haka ya yin wani taro da aka gudanar ta kafar sanarwar zamani inda aka kaddamar da bikin rantsar da wasu ‘ya’yan kungiyar.

A karshe shugaban ya bayyana wasu hanyoyi da manyan ma’aikatan gwamnati ke bi wajen aiwatar da almundahana, kamar su kin biyan haraji da yin zamba cikin aminci da kuma nuna almubazzaranci hadi da daukar ma’aikatan bogen da ake biya albashi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply