Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Nijeriya za ta fara sayo fetur daga Nijar

Nijeriya za ta fara sayo fetur daga Nijar

89
0

Gwamnatin Najeriya ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da gwamnatin jamhuriyar Nijar don fara shigo da man fetur kasar.

Mai magana da yawun karamin ministan man fetur Alhaji Garba Deen Muhammad, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a Abuja.

Sanarwar ta ce an cimma yarjejeniyar ne bayan samun fahimtar juna tsakanin shugaba Buhari da kuma takwaransa na jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply