Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Nijeriya za ta yi kasafin kudin tiriliyan 13.08 a 2021

Nijeriya za ta yi kasafin kudin tiriliyan 13.08 a 2021

104
0

Sashen zartaswa na Nijeriya ya amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin kasafin kudin 2021.

Majalisar ta amince da wannan batu ne a lokacin zaman majalisar zartaswar da shugaba Buhari ya jagoranta a Abuja.

Ministar kudi Zainab Ahmad ce ta sanar da haka ga ‘yan jaridar fadar shugaban kasa, Abuja bayan kammala taron.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply