Home Labarai Nijeriya@60: Buhari zai yi jawabin ranar ‘yancin kai a dandalin “Eagle Square”

Nijeriya@60: Buhari zai yi jawabin ranar ‘yancin kai a dandalin “Eagle Square”

98
0

Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari zai gudanar da jawabin ranar samun ‘yancin kan Nijeriya a dandalin “Eagle Square” da ke Abuja.

Hakan kuwa ya saba yadda aka saba yi, a ga shugaban kasa na yi wa ‘yan kasa jawabi ta akwatin talabijin da misalin karfe 7 na safe.

Mai magana da yawun shugaban kasar Mr Femi Adesina, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa mai taken “Ranar ‘Yancin Kai: Shugaba Buhari zai yi jawabi ga ‘yan kasa a dandalin Eagle Square.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply