Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi NNPC ya rufe matatun man Nijeriya

NNPC ya rufe matatun man Nijeriya

70
0

Kamfanin matatar man fetur na Nijeriya NNPC, ya bada sanarwar rufe matatun man fetur na Warri, Fatakwal da Kaduna.

Shugaban kamfanin Mele Kyari ne ya bayyana haka ga manema labarai a Abuja.

Ya kuma bayyana cewa an rufe matatun ne bisa la’akari da gazawar su na yin aiki kamar yadda aka tsara tun asali.

Mele ya kuma koka bisa yadda ƙasar ke shan wahala wajen tura ɗanyen mai zuwa matatun man sakamakon yadda yan ta’adda ke fasa bututun man.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply