Home Sabon Labari Odegaard ya zama ɗan wasan Arsenal na aro

Odegaard ya zama ɗan wasan Arsenal na aro

27
0

Ɗan wasan Real Madrid Martin Odegaard ya koma ƙungiyar Arsenal ta Ingila daga Real Madrid ta Sifaniya a matsayin aro.

Ɗan wasan tsakiyar mai shekaru 22 ɗan asalin ƙasar Norway, zai kasance a Emirates ne zuwa ƙarshen kakar da ake ciki kuma zai goya lamba 11 ne kamar yada ƙungiyar ta bayyana a shafinta na arsenal.com.

Manajan ƙungiyar Mikel Arteta, ya ce zuwan Martin zai taimakawa ƙungiyar tsawon zaman da zai yi musamman a ɓangaren kai hari ga abokan karawa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply