Home Labarai PDP ta yabi Obasanjo, ta caccaki Buhari

PDP ta yabi Obasanjo, ta caccaki Buhari

151
0

Jam’iyyar PDP ta yaba wa tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo tare da sauran dattawan Nijeriya da suka tashe tsaye don ganin an ceto ƙasar daga mummunan halin da ta shiga.

A cikin wata sanarwa da shugaban jam’iyyar Uche Secondus ya fitar ta hannun mai magana da yawunsa Ike Abonyi, ya ce wajibi ne fadar shugaban ƙasa ta amince da gaskiyar abun da ke faruwa, kuma ta zama mai kishin ƙasar.

Ya kuma yaba wa Obasanjo kan yadda yake ƙoƙarin nuna kishin ƙasarasa a duk lokacin da wani ƙalubale ya baibaye ta.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply