Home Sabon Labari Pepe: Cinikin ‘yan wasa ya  bar Manchester United  da ‘cizon-yatsa’

Pepe: Cinikin ‘yan wasa ya  bar Manchester United  da ‘cizon-yatsa’

77
0

Daga Hannatu Mani Abu

 

Kulob din Manchester United na kasar Ingila na cizon yatsa ganin yadda bai sayi dan wasa Nicolas Pepe ba wanda kulob din Arsenal ya saya.

Manchester United dai ta yi yunkurin sayen Pepe ne bayan da ta sayar da danwasanta Romelu Lukaku.

Sai dai Arsenal ta sayi Pepe kan kudi fam milyan 72, da ake ganin yana cikin ‘yan wasa masu tsada da kulob din ya saya.

Dan wasa Pepe

Ya zuwa yanzu dai Pepe shi ma ya shirya tsaf domin komawa Gunners.

An dai yi rububin Pepe inda har kulob din Atlentico Madrid ya taya Pepe akan dala miliyan 80.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply