Home Kasashen Ketare Ronaldo ya kamu da corona

Ronaldo ya kamu da corona

112
0

Hukumar kwallon kafar kasar Portugal ta sanar da cewa Christiano Ronaldo ya kamu da cutar corona.

A hakan ne, Ronaldo ba zai samu damar buga wasa tsakanin kasarsa da Sweden ba.

Mai shekaru 35, Ronaldo dan wasan gaban Juventus da ya lashe gwarzon dan kwallon duniya sau 5, ya buga wasan da Portugal ta kara da France da aka tashi babu ci.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply