Home Sabon Labari Rundunar Sojin Kasa Ta Nijeriya Ta Fara Jarabawar Karin Girma Daga Captain...

Rundunar Sojin Kasa Ta Nijeriya Ta Fara Jarabawar Karin Girma Daga Captain Zuwa Major

78
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”vs4danombo” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”89j0it9pxr” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”q6tnmfwvlp” animation_delay=”0″]

Rudundar sojin kasa ta Nijeriya, Nigerian Army, ta sanar a ranar Lahadi cewa akalla sojoji 141 ne za su halarci jarabawar karin girma daga Major zuwa mukamin Captain ta 2019.

 

Kwamandan bayar da horo da dokoki na rundunar Manjo Janar Abubakar Tarfa ne ya sanar da haka a Ibadan a lokacin bikin fara jarabawar a rundunar soji ta 2. Ya ce a cikin sojojin akwai mata guda biyu da suka zo domin neman karin girman. An kuma zabo su ne daga barikin sojoji daban daban na Nijeriya.

 

Kamfanin dillancin labarai na Nijeriya, NAN, ya bayar da labarin cewa Manjo Janar Tarfa ya ce a kowane darasi da sojojin za su gudanar dole sai mutum ya samu maki 50 cikin 100. A karshen jarabawar kuma dole sai soja ya sami maki 60 cikin 100 kafin ya cancanci karin girma daga Major zuwa Captain.

 

An dai fara jarabawar a ranar Lahadin nan kuma ana sa ran kwashe mako guda ana gudanarwa.

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply