Tsohon ministan sufurin sama Mr Femi Fani Kayode ya yi kalaman cin zarafi da barazana ga wakilin jaridar Daily Trust a jihar Cross Rivers.
A wani taron manema labarai da aka kira, danjaridar mai suna Eyo Charles ya tambayi Femi Kayode sassaukar tambaya, amma kari, ya zama kababa.
A nata bangare, kungiyar ‘yanjarida ta kasa ta yi Allah wadai da wadannan kalamai na Femi Fani Kayode.
