Home Kasashen Ketare Salou Djibo na neman shugabancin Nijar

Salou Djibo na neman shugabancin Nijar

196
0

 

Yakuba Umaru Maigizawa

Tsohon shugaban kasar Nijar karkashin mulkin soja Salou Djibo ya zama dan takararar shugabancin kasar karkasin tutar jam’iyyar sa ta PJP Dubara biyo bayan tabbatar da shi da magoya bayan sa suka yi a ranar Lahadi 28 ga watan Yunin nan a ya yin wani babban taron Congés da suka gudanar a babban birnin Yamai.

Janar Salou Djibo dai shi ne ya hambarar da gwamnatin tsohon shugaba Tandja Mamadou a shekarar 2010 sakamakon tazarcen da tsohon shugaban ya shirya da ta saba ma kundin tsarin mulkin kasar kafin daga bisani gwamnatin sojan ta shirya zabe a 2011 da shugaba mai ci a yanzu Issoufou Mahamadou ya yi nasara.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply