Home Coronavirus Sama da mutum milyan daya ya warke daga coronavirus a duniya

Sama da mutum milyan daya ya warke daga coronavirus a duniya

84
0

Kawo safiyar Asabar din nan a duniya mutum miliyan daya ya warke daga cutar, dubu dari uku da talatin da uku suka riga mu gidan gaskiya, kuma zuwa yanzun mutum miliyan uku da ‘yan kai suka harbu a duniya. A cire miliyan daya da ya warke, da kuma wadanda suka rasu.

Kwamitin shugaban Nijeriya na kula da yakar cutar kwaronabairos na karfafa gwiwar a samar da maganin cutar kwaronabairos a cikin kasar, ba sai an jira magani daga kasashen waje ba. Har hukumar lafiya ta duniya ta karfafa wa Njjeriya gwiwar ta samo maganin cutar, kamar yadda a yanzun a duniya akwai magunguna tamanin da tara da aka gano na cutar, ana nan an soma gwada guda bakwai a gani.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply