Home Labarai Sarkin Biu ya kwanta dama

Sarkin Biu ya kwanta dama

127
0

Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da rasuwar sarkin Biu Mai-Umar Mustafa-Aliyu a yau Talata.

Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na jihar Alhaji Babakura Abba-Jato ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar a Maiduguri.

Sarkin dai wanda aka naɗa a shekarar 1989, ya rasu yana da shekara 80 a duniya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply