SHUGABA BUHARI YAYI MAGANA.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana a jiya da daddare cewa ana matsa masa lamba akan sunayen ministocin da yake son ya nada.
A cikin tattaunawar yana daukar lokaci ne don ya nada ministocin da shi da kansa ya sani. Yace a zangonsa na farko jam’iyyarsa ce ta kawo sunayen. Amma a wannan lokaci yana son sanar mutanen
Wadanne irin ministoci kuke so ku ga an nada?
