DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, October 9, 2026
HomeUncategorizedShugaban Senegal mai kananan shekaru ya sha rantsuwar kama aiki

Shugaban Senegal mai kananan shekaru ya sha rantsuwar kama aiki

An rantsar da Bassirou Diomaye Faye a matsayin shugaban kasar Senegal mafi karancin shekaru a Talatar nan.
Sabon zababben shugaban kasar Sénégal Bassirou Diomaye Faye ya karbi rantsuwar kama aiki a gaban kotun kundun tsarin mulkin kasar.
Diomaye shine shugaban kasa na biyar a kasar ta Sénégal ya kuma gaji shugaba Macky Sall da ya mulki kasar daga shekarar 2012 zuwa 2024.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata