Home Labarai Sojiji sun yi luguden wuta ga Boko Haram

Sojiji sun yi luguden wuta ga Boko Haram

104
0

Dakarun rundunar tsaro na musamman mai lakabin Operation Lafiya Dole sun karkashe ‘ya’yan kungiyar Boko Haram kimanin su 75 a wata arangama da suka yi a yankin arewa maso gabashin Nijeriya.

Major-General John Enenche wanda shi ne jami’in sadarwa na rundunar ya bayyana cewa ‘ya’yan kungiyar da dama ne suka mika wuya da kashin kan su a wannan watan.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply