Home Sabon Labari Sojin Ruwa Sun Fara Koyi Da Jami’an Kwastan, Sun Kama Buhunan Shinkafar...

Sojin Ruwa Sun Fara Koyi Da Jami’an Kwastan, Sun Kama Buhunan Shinkafar Waje Na ‘Yan Sumogal

82
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”ucb6q1tmtu” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”p581c0v0mq” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”korgj3g7h” animation_delay=”0″]

Rundunar sojin ruwa ta Nijeriya a jihar Akwa Ibom ta kama wasu mutane 4 da take zargi da shigo da shinkafar waje buhuna 220 ba bisa ka’ida ba a karamar hukumar  Mbo.

Buhunan shinkafa ‘yar waje

Kwamandan rundunar sojin ruwa ta Nigerian Navy, Forward Operating Base (FOB), Navy Captain Peter Yilme ya tabbatar da haka a yayin da yake mika wadanda ake zargin da kuma buhunan shinkafar ga hukumar kwastan ta Nijeriya.

 

Ya ce rundunar sojin ruwa a shirye take ta ci gaba da bada gudunmawa wurin ganin masu aikata haramtaccen kasuwanci irin wannan sun shiga hannu kuma sun fuskanci hukunci.

 

Navy Captain Peter ya ce wadanda ake zargin sun yi amfani da jirgin ruwa na katako, kwale-kwale, wurin shigo da shinkafar. Daga nan sai suka yi rashin sa’a suka hadu da jami’ansu da ke sintiri a cikin teku.

Wani mai suna , Godwin Nseyoh mai shekaru 29 shi ne yayi magana a madadin wadanda ake zargin. Ya kuma shaida wa kamfanin dillancin labarai na Nijeriya, NAN cewa shi bai san cewa shigo da shinkafa ta hanyar sumogal laifi ba ne.

Ana dai zargin matasan da shigo da buhunan shinkafar daga kasar Kamaru wace ke da iyaka da Nijeriya a yankin Naija-Delta.

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply