Home Labarai Tambuwal zai gina gadar sama ta “flyover” a kasafin kudin 2021

Tambuwal zai gina gadar sama ta “flyover” a kasafin kudin 2021

88
0

A ranar Alhamis din nan ne gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya gabatar da kasafin kudi na shekarar 2021 a gaban majalisar dokokin jihar.

Gwamnan dai ya gabatar da Naira bilyan 176 a matsayin kasafin kudin na shekarar badi, ya yin da fannin Ilimin, da fannin lafiya, da kuma fannin noma suka samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin.

Gwamnan dai ya bayyana cewa zai shimfida gadar sama a shatalelen da ke kan hanyar zuwa Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Sai dai ko a baya, an sha amabato gwamnan na cewa zai gina wadannan gwadajoji guda biyu a birnin na Sokoto.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply