Home Labarai Tankar mai ta kone almajirai 3

Tankar mai ta kone almajirai 3

34
0

Tankar dakon mai ta kone wasu almajirai 3 da karin wasu mutane 8 duk sun mutu a yankin Gawu na Abaji da ke babban birnin tarayya Abuja.

Al’ummar Gawu dai na makwabtaka da yankin Suleja na jihar Neja kamar yadda Daily Trust ta rawaito.

DCL Hausa ta gano cewa daga cikin wadanda suka kone din kuma, hada wata matar aure da aka ambaci sunanta da Halima Mohammed Yusuf, shugaban kungiyar sintiri ta ‘Vigilante’ na yankin Gawu sa sauransu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply