Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Tarin bashi ya sa dan Kasuwa ya kashe kanshi

Tarin bashi ya sa dan Kasuwa ya kashe kanshi

100
0

Wani matashi mai injin sarrafa doya da ke Kasuwar Ganmo, kusa da birnin Ilorin na jihar Kwara, ya kashe kanshi da kanshi.

Mamaki ya cika ‘yan kasuwa da masu sayen kaya a ranar Litinin, a lokacin da suka taras da gawar mutumin mai suna Baba Ejero tana reto a silin din shagonsa.

Duk da dai ba a ga wata takardar wasiyya ba, makwabtansa sun ce ya dade yana korafin bashi ya yi masa yawa da ya gaza biya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply