Home Coronavirus Trump: Ni fa ina kan bakata ‘China ce ta kirkiri coronavirus’

Trump: Ni fa ina kan bakata ‘China ce ta kirkiri coronavirus’

66
0

Shugaba Trump na Amirka ya ce in duk jikinsa kunnuwa ne, babu wanda zai iya gamsar da shi cewa ba kasar China ba ce ta kirkiro da cutar kwaronabairos.

A sakamakon wannan zargi da yake yi ya ce lallai a binciki kasar China don a tabbatar da abin da yake fadi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply