Home Labarai Tsawa ta hallaka mutane 2 a Delta

Tsawa ta hallaka mutane 2 a Delta

96
0

Tsawa ta hallaka wasu mutane biyu a garin Ugbolu da ke karamar hukumar Oshimili ta Arewa a jihar Delta.

Jaridar Blueprint ta rawaito cewa lamarin ya faru ne a wani wuri inda mutane suka shagala da harkokin su na yau da kullum.

Bayan rasuwar wadannan mutane, karin wasu biyar sun samu raunuka daban-daban duk a lokacin da iftila’in ya faru.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply