Home Labarai Tsohon gwamnan Adamawa ya bar APC ya koma PDP

Tsohon gwamnan Adamawa ya bar APC ya koma PDP

184
0

Tsohon mukaddashin gwamnan jihar Adamawa James Barka ya bar jam’iyyar APC ya koma jam’iyyar PDP a jihar.

James Barka ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar, kwanaki 5 bayan tsohon gwamnan jihar Bala James Ngilari ya bar PDP ya koma APC.

Ya ce ya koma PDP ne domin gaza gamsuwa da ayyukan da gwamna Fintiri ke gudanarwa a jihar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply