Home Labarai Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara ya bar APC ya koma PDP

Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara ya bar APC ya koma PDP

144
0

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Malam Ibrahim Wakkala ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP mai mulki a jihar.

Malam Ibrahim Wakkala ya bayyana hakan ne a Larabar nan ya yin da ya ke zantawa da manema labarai kan sauya shekar ta sa.

“Na yanke shawarar barin jam’iyyar APC da nake ciki zuwa jam’iyyar PDP mai mulki a jihar karkashin jagorancin gwamna Bello Mohammed Matawalle ne saboda kyawawan halayensa na jagoranci da kuma yadda ya bude kofa ga kowa don kawo cigaban jihar mu abin kaunar mu” Inji Malam Wakkala.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply