Home Sabon Labari Tukunyar gas ta kashe wata mata sakamakon amsa salula

Tukunyar gas ta kashe wata mata sakamakon amsa salula

207
0

Wata mata da aka bayyana sunanta a matsayin Ada Awka ta rasa rayuwarta bayan ta gamu da mummunar kuna ta sanadiyar amsa kiran waya kusa da gas din dafa abinci.

Jaridar Blueprint ta bayyana cewa labarin Ada Awka mai dauke da ban ta’ajibi ya bazu a kafar sadarwa ta Facebook daga shafin wani mai suna Okechukwu Christabel Chetanwa, wanda kuma yana daya daga cikin abokan Ada Awka na kut-da-kut.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply