DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 18, 2026
HomeLabaraiTurkiyya da Somaliya sun sanya hannu kan yarjejeniyar fara hakar man fetur...

Turkiyya da Somaliya sun sanya hannu kan yarjejeniyar fara hakar man fetur da iskar gas a tekun Somaliya

DW Afrika ta ruwaito cewa bayan zaman tattaunawa tsakanin shugabannin ƙasashen biyu Recep Tayyip Erdogan da Hassan Sheikh Mohamud a birnin Istanbul, sun bayyana cewa wannan shi ne karon farko a tarihin Somaliya da za a fara hakar man fetur a tekun ƙasar.

Karkashin yarjejeniyar, Turkiyya za ta tura jirgin hakar mai zuwa tekun, kuma ana sa ran aikin zai taimaka a ɓangaren makamashi ga Somaliya, tare da yin tasiri ga tattalin arziƙin kasar.

RELATED ARTICLES

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata