Shariff/Jani
Hukumar shirya gasar cin kofin nahiyar Turai wato UEFA Champions league ta fitar da jadawalin gasar wannan kakar wasa ta 2019-2020.
Ga dai yadda jadawalin ya kasance;
Rukuni na daya “Group A”
PSG,
Real Madrid,
Club Bruge,
Galatasaray
Rukuni na biyu “Group B”
Bayern Munich, Tottenham Hotspur, Olympiakos,
Crvena Zvezda
Rukuni na uku “Group C”
Manchester City, Shakhtar Donetsk, Dinamo Zagreb,
Atalanta
Rukuni na hudu “Group D”
Juventus,
Atletico Madrid,
Bayer Leverkusen, Lokomotiv Moscow
Rukuni na biyar “Group E”
Liverpool,
Napoli,
FC Salzburg,
Genk
Rukuni na shida “Group F”
Barcelona,
Borussia Dortmund,
Inter Milan,
Slavia Prague
Rukuni na bakwai “Group G”
Zenit,
Benfica,
Lyon,
RB Leipzig
Rukuni na takwas “Group H”
Chelsea,
Ajax,
Valencia,
Lille.
