A yau Alhamis ne hukumar da ke kula da harkokin wasannin gasar zakarun turai UEFA ta fitar da jadawalin kungiyoyin da suka samu damar shiga gasar bana zuwa rukuni-rukuni.
Ga ma yadda jadawalin ya kasance:
Rukunin A: Bayern
Munich, Atlético Madrid, Salzburg, Lokomotiv Moscow
Rukunin B: Real Madrid, Shakhtar Donetsk, Inter, Monchengladbach
Rukunin C: Porto, Manchester City, Olympiakos, Marseille
Rukunin D: Liverpool, Ajax, Atalanta, Midtjylland
Rukunin E: Sevilla, Chelsea, Krasnodar, Rennes
Rukunin F: Zenit, Dortmund, Lazio, Club Brugge
Rukunin G: Juventus, Barcelona, Dynamo Kyiv, Ferencvaros
Rukunin H: PSG, Manchester United, RB Leipzig, Istanbul Basaksehir
