Home Kasashen Ketare Wasanni : Jadawalin wasannin gasar firimiya lig mako na 9.

Wasanni : Jadawalin wasannin gasar firimiya lig mako na 9.

97
0

Ahmadu Rabe/Jani

A Gobe Asabar 19-10-2019 za a ci gaba da buga wasannin firimiyar kasar Ingila bayan hutu da kungiyoyin suka samu domin bai wa ‘yan wasa damar komawa Kasashensu na haihuwa su buga wasannin Euro 2020.

Asabar din nan za a buga wasanni 8 inda kugiyoyi goma sha shida 16 za su fafata.

Ga yadda jadawalin wasannin yake :

12:30pm ✴ Everton 🆚West Ham

03:00pm ✴ Bournemouth. 🆚Norwich

03:00pm ✴ Aston Villa 🆚 Brighton

03:00pm ✴ Chelsea 🆚 Newcastle

03:00pm ✴ Liecester 🆚 Burnely

03:00pm ✴ Tottenham 🆚 Watford

03:00pm ✴ Wolves 🆚 Southampton

05:30pm Crystal palace 🆚 Manchester City

Za kuma a karkare wasan mako na 9 ranar Lahadi 20-10-2019 inda za a yi karon-batta tsakanin Manchester United da Liverpool.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply