Ahmadu Rabe
A yau Asabar 21 ga Disamba za a ci gaba da buga wasannin Firimiyar kasar Ingila.
Ga yadda jadawalin yake dama lokutan fafatawar.
🕒1:30pm
✴Everton v Arsenal
🕒 4:00pm
✴B-mouth v Burnley
🕒 4:00pm
✴A-Villa v Southampton
🕒 4:00pm
✴Brighton v Sheffield
🕒 4:00pm
✴Newcastle v Crystal P
🕒 4:00pm
✴Norwich v Wolves
🕒6:30pm
✴Man City v Leicester
Sai dai an ba da sanarwa cewa ba za a buga wasa tsakanin Liverpool da West Ham united a yau ba.
A ranar Lahadi za a karkare wasannin na mako na 18 inda sauran kugiyoyi guda 4 za su fafata a wasanni 2.
🕒3:00pm
✴Watford v Man Utd
🕒 5:30pm
✴Tottenham v Chelsea
