Home Kasashen Ketare Wasanni: Kocin Liverpool ya sake tsawaita kwantaraginsa zuwa 2024.

Wasanni: Kocin Liverpool ya sake tsawaita kwantaraginsa zuwa 2024.

88
0

Ahmadu Rabe

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya kara sanya hannu a wata sabuwar yarjejeniya da kulob din na karin shekaru hudu.

Kocin ya bayyana yadda ya ke jin dadin aiwatar da aikinsa ba tare da samun cikas ba.

A wata sanarwa da aka fitar ranar Juma’ar nan a shafin sadarwa na kungiyar, sun nuna yadda Jurgen Kloop ya ke kokari wajen dawo da martabar kungiyar tare da Kai ta sahun manyan kugiyoyi a idon duniya.

“yace tun a kakar 2015 lokacin da zan karbi jagorancin horas da kungiyar na ji mun dace da juna “inji Klopp.

Hakan ta sa zan kara tsawaita zama na a kungiyar har zuwa Kakar 2024.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply