Ahmadu Rabe
A yau Asabar 2/11/2019 ake shirin buga wasan mako na 11 a ci gaba da fafatawa a gasar firimiyar kasar Ingila.
Za a buga wasanni takwas (8) inda kugiyoyi goma sha shida (16) za su kara da juna.
Ga jerin kungiyoyin da za su kara da lokuttan fafatawar.
🕒 01:30pm
Bournemouth vs Man
Utd
🕒 04:00pm
Arsenal vs Wolverhampton
🕒 04:00pm
Aston Villa vs Liverpool
🕒 04:00pm
Brighton vs Norwich
🕒 04:00pm
Man City vs Southampton
🕒 04:00pm
Sheffield Utd vs Burnley
🕒 04:00
West Ham vs Newcastle
🕒 06:30
Watford vs Chelsea.
Za kuma a karkare wasanin mako na 11 ranar Lahadi 03/11/2019 inda kugiyoyi hudu za su fafata a wasanni guda biyu.
🕒 03:00pm
Crystal palace vs Liecester
🕒 05:30pm
Everton vs Tottenham
